ha_tq/jer/29/30.md

150 B

Don me ya sa Yahweh zau hukunta Shemaiya da zuriyar sa?

Zai yi haka saboda Shemaiya ya yi anabcin karya wa mutanen kuma su ka yi tawaye wa yahweh.