ha_tq/jer/29/24.md

216 B

A ina yake lokacin da ya rubuta wasikar?

Ya na Babila.

A ina mutanen su ke lokacin da Shemaiya ya rubuta wasikar?

Suna Urushalima.

Menene Shemaiyaafaniya ya yi?

Yana so Zafaniya ya yi kurkuku wa annabawa.