ha_tq/jer/29/22.md

257 B

Wanne la'ana mutanen Yahuda da ke Babila za su ce?

Za su ce, "Bari Yahweh ya zamar da kai kamar Zedakiya da Ahab,wanda sarkin Babila ya gasa su a wuta.

Don me ya sa Yahweh zai kashe Zedakiya da Ahab?

Zai sa a kashe su saboda abin kunyar da su ka yi.