ha_tq/jer/28/01.md

169 B

Ba da dogon magana Menene Hananiya ya gaya wa Irmiya a gaban fristtoci da mutane?

Hananiya ya gaya masa cewa Yahweh ya karya karkiyar da sarkin Babila ya ɗora maku.