ha_tq/jer/27/09.md

234 B

Menene zai faru da mutanen da sun ji annabawan karya?

Yahweh zai kore su daga ƙasar su kuma za su mutu.

Menene al'ummar da ta da tayi karkiya da sarkin Babila za su karɓa?

Za suzauna a ƙasar su su girbe ta su yi gidajen su.