Yehoiyakim ya aiki mutane zuwa Masar su kawo Yuriya ya kashe shi da takobi.
Ahikam ɗan Shafan yana tare da Irmiya, saboda haka ba a bada shi ga hannun mutane su kashe ba.