ha_tq/jer/26/01.md

252 B

Menene Yahweh ya gaya wa Irmiya ya faɗa a harabar?

Ya gaya masa ya faɗa dukka kalmomin Yahweh.

Menene mutanen za su yi domin kada Yahweh ya kawo masifa a kan su?

Idan mutanen za su bar mugayen hanyoyin su Yahweh ba zai kawo masifa akan su ba.