Sun gaya wa kowanne mutum ya bar hanyar muguntar sa, kada ya yiwa wasu alloli bauta, kuma kada su sa Yahweh ya ji fushi da abin da suke yi.