ha_tq/jer/25/03.md

173 B

Yaya tsahon lokacin da Irmiya ya dinga furta kalmar Yahweh?

Ya yi ta furta na tsahon shekaru 23.

Ta yaya mutane su ka karba kalmar da Irmiya ya furta?

Sun ƙi su ji.