ha_tq/jer/25/01.md

119 B

Wanene annabi Irmiya ya furta masa kalmar sa?

Ya furta kalmar ga dukkan mutanen Yahuda da kuma mazaunin Urushalima.