ha_tq/jer/24/08.md

357 B

Su wanene Yahweh ya ce suna kama da 'yayan baure mara kyau?

Zedekiya, da mutanen da suka rage a ƙasra, da kuma mutanen da su ka tafi Masar suna kama da 'yayan baure mara kyau.

Menene Yahweh zai yi da mutanen da ya ce ba su da kyau kamar 'ya'yan baure mara kyau?

Zai abubuwa kada su yi masu kyau, kuma zai kashe su da yaƙi, yunwa da kuma cuttutuka.