ha_tq/jer/24/04.md

261 B

Su wanene mutanen da Yahweh ya ce suna kama da 'yayan baure mai kyau?

Yahweh ya ce Wsan da suka tafi bautar talala suna kama da 'yayan baure mai kyau.

Menene Yahweh zai yi da mutanen da su ke kama da 'yayan baure mai kyau?

Zai dawu da su zuwa ƙasar su.