ha_tq/jer/23/33.md

242 B

Menene Yahweh yake so Irmiya ya gaya wa mutane da su ka nemi kalma daga Yahweh?

zai gaya ma su cewa babu kalma daga Yahweh domin Yahweh ya bar mutanen.

Wanene Yahweh zai hukunta?

Zai hukunta waɗan da suka ce suna da sako daga Yahweh.