ha_tq/jer/23/31.md

127 B

Don me ya sa Yahweh ya na gaba da annabawan?

Yana gaba da su saboda suna ruɗin mutane da cewa tunanin su shi ne na Yahweh.