ha_tq/jer/23/28.md

159 B

Ta yaya annabin Yahweh zai furta abin da ya ji daga wurin yahweh?

Yakama ya furta kalmar Yahweh da gaskiye kada kuma ya saci magana daga wurin wasu mutane.