Ba bu inda mutane za su je su gudu maYahweh. Yana kusa yana kuma nisa, zai iya gani a kowane wurin asirance, Kuma ya na ko ina a sama da kuma ƙasa.