ha_tq/jer/23/13.md

285 B

Menne laifofin annabawan?

Sun yi anbaci da Ba'al, sun kuma sa Mutanen Yahweh sun bar hanya mai kyau, sunyi zina, sun rinja yi mutane, sun kuma karfafa mutane su yi mugun ta.

Menene Yahweh ya sa waɗan nan annabawan su yi?

Ya sa su su ci abu mai ɗaci su kuma sha ruwa mai dafi.