Zuciyar sa ta karai saboda kalmar Yahweh masu tsarkine, amma annabawan maƙaryata ne kuma ƙasar tana cike da masu fasikai.