ha_tq/jer/20/14.md

128 B

Yaya Irmiya ya faɗa game da ranar da aka aifi shi?

Ya zagi ranar da aka haife shi ya kuma ce kada Allah ya albarkace ranar.