Kowa ya yi waka ya kuma daukaka Yahweh domin ya gwada masu adalci, ya ga zuciyar su da tunanin su, ya yi ramako ya ceci mutanen da aka zalumce su.