ha_tq/jer/20/10.md

161 B

Menene zai faru da wadanda suke so su ga Irmiya ya faɗi?

Za su yi tangaɗi. Ba za su ci nasara da ni ba. za su ji kunya ƙwarai domin ba za su yi nasara ba.