Kalmar sa ya zama kamar wuta a zuciyar Irmiya, konuwa a ƙasusuwan sa ba zai iya jurewa ba.
an kira Irmiya ya shiada "Hargizi da hallakarwa."