Yahweh zai bashi dukkan dukiyan wannan birnin da kuma arzikin ta, da dukkan abubuwa masu kyau da dukkan dukiyan sarkin Yahuda.