ha_tq/jer/20/01.md

145 B

Do me ya sa Fashur ya bugi Irmiya ya kuma sa shi a ma'aji?

Ya hukunta Irmiya saboda Irmiya ya yi annabcin wannan kalmar a gaban gidan Yahweh.