ha_tq/jer/19/14.md

159 B

Don me ya sa Yahweh ya kawo masifa ga birnin da duk kyauyukan su?

Allah ya kawo masifa a kan su saboda sun taurare wuyansu sun kuma ƙi su ji kalmar Allah.