ha_tq/jer/19/04.md

320 B

Me ya sa Allah zai kawo masifa a kan Urushalima?

Zai kawo masifa saboda mutanen su bai bin Allah su kuma ƙazantar da wurin sa, sun bi wasu alloli, sun kuma cika wurin da jinin marasa laifi.

Don me ya sa mutanen su gina bagadi wa Ba'al?

Sun gina wa Ba'al bagadi saboda su kona 'yayan su a masayin baye-baye masa.