Menene Yahweh ya gaya wa Irmiya ya sayo?
Ya gaya wa Irmiya ya je ya sayo tulun yumɓu a wurin maginin.
Menene Yahweh ya gaya wa Irmiya zai kawo a sarakan Yahuda da mazaunin Urushalima?
Yahweh ya ce zai kawo masifa a wurin, ya kuma sa kunnuwan su ya karkadu.