ha_tq/jer/18/18.md

290 B

Do me mutanen suka shirya maƙarƙashiya a kan Irmiya?

Sun yi niyya su hadara sa da kalmomin su su kuma ƙi kasa kunne ga duk abin da ya faɗa.

Menene Irmiya ya ce wa Yahweh ya tunashe sa da shi?

Irmiya ya ce ma Yahweh ya tauna masa yadda ya yi magana ga mutanen game da lafiyar su.