ha_tq/jer/18/15.md

235 B

Don me ya sa Isra'ila zasu zama abar banƙyama

Isra'ilawa sun manta da Yahweh sun koma yiwa gumaki baye-baye.

Don me ya sa duk wanda ya wuce zai razane ya kaɗa kansa?

Za su yi haka saboda Yahweh ya za mar da su abar banƙyama.