ha_tq/jer/17/01.md

213 B

A ina aka sassaka zunubin Yahuda?

Sun sassaka shi a zukatan su

A ina ake samun dogayen sandunan mutanen Ashtarot

Ana samun dogayen sandunan Ashtarot a gindin itatuwa shimfiɗe a kan kuma tuddai masu tsayi.