ha_tq/jer/16/10.md

169 B

Menene zai zama tambayan mutane sa'anda Irmiya ya gaya masu wadan nan kalmomin?

Mutanen za su tambaye Irmiya don me ya sa Yahweh ya kawo mana wannan bala'i a kan mu.