ha_tq/jer/16/05.md

245 B

Don me ya sa gawarwakinsu za su zama abincin tsuntsayen sararin sama da nanamomin ƙasar. ya umruci Irmiya kada ya je gidan da ake makoki?

Ya umurci Irmiya saboda manya mutane da kananan mutane duk za su mutu amma ba wanda zai yi makokin su.