Wane umurni ne Yahweh ya bawa Irmiya?
Yahweh ya umurci Irmiya kada ya yi aure.
Menene zai faru da 'yayan da aka aife su a wurin?
Duk za su mutu.
Me zai faru da gawawwakin su?
Gawawwakinsu za su zama abincin tsuntsayen sararin sama da nanamomin ƙasar.