ha_tq/jer/15/08.md

112 B

Menene zai sa mata mai 'yaya bakwi za ta ji kunya da wulakanci?

Yahweh zai sa makiyin ta su kashe 'yayan ta.