ha_tq/jer/15/05.md

156 B

Wa zai damu da Urushalima?

Babu wanda zai damu da Urushalima.

Menene Yahweh ya ke kokarin yi wa Urushalima?

Ya na kokari ya yi wa Urushalima jinkai.