ha_tq/jer/15/01.md

295 B

Don me ya sa Yahweh ya ce ba zai chanza ba ko da Musa da Sama'ila sun roko a madadim mutanene?

Duk da haka bazai taimaki mutanene ba.

Me zai faru da mutanene Yahuda da Urushalima?

Wa su za su mutu, wasu za a kashe su, wasu za su mutu da yunwa, wa su kuma za a dauke su zuwa nesa da gida.