ha_tq/jer/12/16.md

203 B

Menene alkawarin Yahweh ga al'ummai da suka koyi rantsuwa. "muddin Yahweh na a raye"?

Za'a gina su a tsakiyar mutanene Yahweh.

Me zai faru idan waɗannan al'ummai ba su ji ba?

Yahweh zai tuge su.