ha_tq/jer/11/21.md

266 B

Menene mutanen Anatot suka gaya wa Irmiya cewa za su yi mi shi idan ya cegaba da yin anabci a cikin sunar Yahweh

Sun ce za su kashe shi.

Menene Yahweh ya ce zai faru da mutanene da suke so su kashe Irmiya?

Ya ce zai kashe kananan 'yayan su da yaƙi da yunwa.