Ka da ya yi adu'a saboda Yahweh bazai amsa ba.
Hadayar su bazai karɓi su ba saboda sun yi mugunta kuma su na farin ciki da shi.