ha_tq/jer/11/03.md

362 B

Don me za ' zagi mutanene?

Za a zage su idan ba su ji kalaman wanna alkawarin ba.

Ma wanene aka bada wannan kalmar?

Kalmar an bawa kakanin Isra'ilawa.

Yau she ne aka bada wannan kalmar?

An bada shi yau Yahweh ya fitar da Isra'ilawa da ga Masar.

Wanen rantsuwa ne Allah ya ga wa kakannin?

Ya gani da cewa zai basi ƙasa mai zuba da madara da zuma.