ha_tq/jer/10/23.md

373 B

Ta yaya ne annabin ya tambaye Yahweh ya horas da shi?

Ya tambaye Yahweh ya horas da shi a gaskiya ba a hushin sa ba.

A kan wanene annabin ya roƙi Yahweh ya zuba da fushin sa?

Ya tambaye Yahweh ya zuba fushin sa a kan al'umman da ba su san sa ba.

Don me ya sa za su karɓi fushin Yahweh?

Za su karɓi fushin Yahweh domin sun halakar da ƙasar Yakub da kasar sa.