ha_tq/jer/07/33.md

207 B

Me zai zam ga gawawwakin mutanen?

Tsuntsayen da dabbobin za su cinye su.

Menene Yahweh zai yi da biranen Yahuda da titunan Urushalima?

Zai zamar da su haka saboda babu mutane masu farin ciki a wurin.