Ya na so su tuna da cewa zai yi masu abin da ya yi wa shiloh saboda suna da laifi iri ɗaya da mutanen Shiloh.