308 B
308 B
Menene mutanen za su yi domin Yahweh ya bar su su zauna a ƙasar?
Sai sun gyara hanyar su su kuma aikata abu mai kyau da yin gaskiya.
Menene mutanen za su yi idan suna so Yahweh ya bar su su zauna a ƙasar?
idan ba ku zalunci gajiyayo ko ku kashe wanda ba su san komai ba ko kuma bautawa wasu alloli.