ha_tq/jer/05/01.md

250 B

A wanne lokaci ne Allah zai yafe wa Urushalima?

Allah zai yafe wa Urushalima idan annabi ya sami wani wanda yake yin gaskiya.

Ko da shike Allah ya rega ya ci nasara akan mutanen, Menene suka sake yi kuma?

Har uanzu sun ƙi su karɓi horasuwa.