ha_tq/jer/04/09.md

147 B

Don me Irmiya ya yi tunane cewa Yahweh ya ruɗe mutane?

Yahweh ya yi alkawari wa mutanen cewa za su sami salama, amma wani ya na kai masu hari.