ha_tq/jer/04/07.md

160 B

Menene zaki zai yi wa mutane?

Zai rushe biranen su.

Dom me mutanene zasu saka rijunar buhu?

Za su yi haka domin su nuna cewa su yi nadama da zunuban su.