ha_tq/jer/02/09.md

127 B

Ga menene mutanen Yahweh suka canza daukakar su?

Mutanen Yahweh sun canza daukakar su ga abubuwan da baza su taimake su ba.