ha_tq/jer/02/07.md

169 B

Menene mutanen su ka yi sa'anda Allah ya kawo su zuwa ƙasar Kamel?

Sun kazantar da ƙasar.

Ma wanene annabawan suka yi annabci?

Annabawan su yi annabci wa Ba'al