ha_tq/jer/02/01.md

179 B

Menene Yahweh ya tuna game da mutanen Urshalima?

Yahweh ya tuna da cewa mutanen Urshalima suna ƙaunar sa a da.

Menene zai faru da mutanen Isra'ila?

bala'i zai afko ma su.